Abu Namu: Abu Namu: Mata a gidan aure
April 11, 2022Talla
Yadda iyaye maza suka saki ragamar shugabancin gidansu ga mata ,hakan ya jawo jaguĺewar tarbiyya ga yara da yadda shugabannni ke yawaita amfani da yara wajen cimma burinsu na sìyasa gaba daya an shiga rudani , mata na tafiya birni neman kudi sabanin da da akasan maza da cirani