Yin kayan azumi wanda aka fi sani da gara da iyaye ke yiwa ‘ya’yansu mata da suka yi aure wata al’ada ce da ta samo asali daga iyaye da kakani a tsakanin al'ummar Hausa Fulani. Sai dai a wannan zamani an samu koma bayan hakan. Saurari cikakken bayani a wannan shiri na Abu Namu.